You are here

African Economic Outlook (AEO) 2018 - Hausa version

16-Apr-2018

A wannan shekara ta 2018, tsarin tattalin arzikin nahiyar afirka, wanda aka fi sani da African Economic Outlook ya yi la’akari ne da sababbin nasarori manya-manya da aka samu a afirka [kashi na farko]. Baynhaka, nazarin ya shafi bukatar dake akwai ta yin manya-manyan ayyuka, musamman ma irin na gine-gine tare da habbaka su a nahiyar afirka. Bugu da kari, akwai shawarwarin da suka dace a bi don bullo da sababbun dabarun samun kudaden yin ayyuka gwargwadon iyawar kowace kasa dake nahiyar, a matasayin mataki na gaba na wannan nazarin [kashi na biyu].

Related Sections