Vous êtes ici

African Economic Outlook (AEO) 2019 - Hausa Version

07-juin-2019

Mahangar tattalin Arzikin Nahiyar Afrika na wannan Shekarar ya yi nazarine akan daukacin Bunkasar tattalin Arziki tare da hasashen tattalin Arziki a Nahiyar Afrika, wanda ya mayar hankali akan matsalolin rashin samun daidaito daga kasashen Waje ta fuskar samun bunkasa tare da kalubalen hadahadar Kudade a bangaren. (Babi na 1). A gaba kuma ya yi bayanine akan samar da aikin yi ta hanyar Nazarin yawaitar Kamfanoni. (Babi na 2). Harwa yau, ya kuma binciko daukacin bangarorin tattalin Arzikin Nahiyar Afrika tare da tsaretsaren da za su samar da Dorewar tattalin Arzikin (Babi na 3).

Sections Connexes